A labarin nan, za a ji cewa shugaban jam'iyyar APC na kasa, Nentawe Yilwatda ya kai ziyara domin ganawar sirri da Sarkin Kano ...
Shugaban jam'yyar APC na Ijumu a Kogi, Oyewole Mayowa Solomon, ya rasu bayan ya fadi yayin taron sulhu da aka gudanar a ...
Nyesom Wike ya bayyana dalilin da ya sa ba zai jagoranci yaƙin neman zaɓen Bola Tinubu ba, ya ce shi ba ɗan APC ba ne, zai fi ...
Ministan FCT Nyesom Wike ya ce an riga an kammala zaɓen 2027, yana mai cewa sauye-sauyen siyasa a Najeriya na ƙara ƙarfafa ...
A labarin nan za a ji cewa hukumar da ke yaki da cin hanci da rashawa a Najeriya, EFCC ta bude asusun gwamnatin jihar Osun da ...
CDCFIB ta ce za a kammala daukar ma’aikata zuwa NSCDC, NIS, NCoS da Fire Service cikin makonni hudu, tare da gargadin masu ...
Yan bindiga dauke da makamai sun kashe wani jami’in JTF tare da sace wata mata mai suna Asma’u da ɗanta Umar a Kyauta New ...
Hukumar FBI ta kama wata mata a Amurka bisa zargin shirya kai hari kan Capitol na New York da kashe sanatoci, bayan ta ...
Ministan Abuja, Nyesom Wike ya bayyana cewa burinsa Atiku Abubakar, Peter Obi da sauran yan adawa su gaza samun sukuni har ...
Shugaba Bola Tinubu ya bayar da umarnin kama Prince George Buchi Nwabueze tare da dakatar da sakatarorin dindindin uku bayan ...